iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mata kimanin dubu 67 ne suka shiga cikin wai shiri na yaki da jahilci wanda a shirin ne ake koya musu rubutu da karatun kur’ani a masallatan Moroco.
Lambar Labari: 3481066    Ranar Watsawa : 2016/12/24